Technology

[Gmail Account] Yadda Ake Bude Gmail Account 2020

Related Articles
How to create gmail account

Barka da zuwa shafin Arewa Talent, A wannan lokaci Insha Allahu zamu nuna muku yadda ake bude gmail account, Saboda dayawan mutane suna tambayar mu tayaya zasu bude gmail account, Shine mukaga yadace ace mun nuna muku yadda ake bude gmail account cikin sauki.

Read More: [Blogging]: Darasin Koyon Blogging Kashi Na Farko 2020

Yadda Ake Bude Gmail Account 

Step 1: Abu na farko da zaka farayi shine idan zaka bude gmail account zaka shiga cikin browser dinka zaka saka wannan address din www.gmail.combayanka gama saka wannan address din zaka danna Search kana dannawa zai bude maka wani shafi kamar haka.

Step 2: Abu na biyu da zaka karayi shine bayan ya bude maka daga kasa zakaga wani blue din rubutu ansa Create Account saika danna shi kana dannawa zai nuna maka wasu rubutu guda biyu na farko ansa For myselfna biyu kuma ansa To manage my business saika shiga na farka.

How to create gmail account step 2

Step 3: Abu na uku da zaka karayi shine idan kashiga For myself zai baka damar kasaka sunanka da sunan mahaifi amma ya danganta da wana irin suna zakayi amfani, a kasa kuma zai baka damar kasaka Username din da kakeso gmail account dinka zama, a kasa kuma zai baka damar kasaka Password din da kakeso, bayanka gama a gefe zakaga wani blue din rubutu ansa Next saika danna shi.

Step 4: Abu na hudu da zaka karayi shine bayanka danna Next zai bude maka wani shafi wanda zai ce kasaka Lambar wayarka kana sakawa da akwai wani blue din rubutu ansa Next saika danna shi. Bayanka danna zaka jira su turomaka Verification Code guda shida idan sun turomaka zaka saka shi, Kana sakawa da akwai wani blue din rubutu ansa Verify saika danna shi.

Step 5: Abu na biyar da zaka karayi shine bayanka danna Verify zai baka damar kasaka shekarun haihuwarka kana sakawa daga kasa zai baka damar kazabi idan Namijine kai saika saka Male idan kuma Macace ce saita saka Female bayanka gama saka wadannan abubuwa saika danna Next bayanka danna zai kawo ka wani shafin kamar haka.

Step 6: Abu na shida da zaka karayi shine bayanka danna Next zai baka wasu rubutu a kasa daya ansa Skip daya kuma ansa Yes I’m inacikin wadannan abubuwa zaka iya danna kowanne daga cikinsu, kana dannawa zai dada baka wani rubutu ansa I Agree kana danna I Agree shikenan ka bude Gmail Account.

Read More: [MTN]: Yadda Zaka Sayi Datar MTN 1GB N200 da Kuma 2GB N500

Ku Kasance Da Arewa Talent A Kowane Irin Lokaci Muma Zamu Cigaba Da Kawo Muku Abubuwa Wanda Zaku Dinga Karuwa Dasu Kuma Kuna Jin Dadinsu, Nine Naku Aminu B Yusuf CEO Founder Na Arewa Talent.

Domin Neman Karin Bayani Ko Kuma Bamu Wata Shawara Akan Wani Abu Zaku Iya Tuntubarmu Ta Wadannan Hanyoyi Kamar Haka.

Email: aminubyusuf20@gmail.com

WhatsApp: +2347010942309

Facebook: Arewa Talent

Instagram: ArewaTalent.Com.Ng

YouTube Channel: Arewa Talent Tv

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button