Recruitment

Vacancy at the Common Wealth Secretariat, Landon, United Kingdom

Ministry of Foreign Affairs na sanar da mutanen da suka cancanta kuma  ke da sha’awar cike guraben ayyuka (vacant positions) na Assistant Research Officer, Climate Change (Young professional Programme) a hukumar Commonwealth Secretariat a London, United kingdom.

Kamar yadda kwamatin daukar aiki na Commonwealth Secretariat ya bayyana a shafinta na sadarwa cewar duk wanda ke da sha’awar cike wannan gurbi ya zama shekarunsa 27 ko kasa da haka, sannan yazama yanada matakin degree a fannonin Agriculture, Forestry & Land Use Management, Water Management ko wani fanni daya kusanci wadannan, sannan kuma ya zamo mutun nada wata kwarewa a Environment and Climate change zai taimaka wajan samun wadannan aiki.

Za’a nemi wannan aiki ta hanyar Online Application System a http://thecommonwealth.org/job a inda mutum zai hada da CV da covering Letter wadda ke bayyana gwagwarmayarsa ta aiki.

Hukumar na bukatar da a cike wannan gurabe da kada ya wuce ranar Litinin 11th January, 2021 a inda hukumar ke umartar musu sha’awa da su ziyarci wannan shafi domin samun cikakken Karin bayni: www.thecommonwealth.org/job

Za’a iya turawa wannan hukuma sakon email: HQ-Recruitment@commonwealth.int

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button