Recruitment

United States Africa Development Foundation da MasterCard Foundation Zasu Baiwa Matasa Tallafi Na N3, 500,000

United States Africa development foundation da hadin gwiwar mastercard foundation sun shirya bawa masu kananun sana’ar gona tallafi na N3, 500,000.

Hadin gwiawar hukumomin sun shirya bawa mata sa “yan shekara 20 zuwa 40 wadanda suka mallaki sana’ar da ta danganci gona da abinci.

  • Za’a bawa matasan da suka fito daga jahohin Kano,Abuja, Anambra, Delta, Lagos Ogun, Osun, Oyo, Abia, Delta da Edo domin saukaka musu radadin matsalar Covid-19.
  • Za’a fara wannan program a 18th January, 2021a inda za’a gama a 10th February, 2021.
  • Za’a debi mutane guda 800 wadanda zasuyi wannan online program.
  • Za’a ware matasa guda 500 daga ciki wanda zasuyi kwana 8 suna karbar training (8-day seminar) wadda zata basu damar kwarewa a sana’arsu.
  • Daga ciki za’a kara ware matasa guda 125 wadanda kaitsaye zasu amfana da kudi N 3,500,000 a tsawon shekara daya. Sannan ragowar matasa 375 za’a hadasu da hukumomi masu zaman kansu dake bada irin wannan tallafi.
  • A cigaba da wannan program, dukkan matasa 800 da aka tantance suma zasu amfana da daga wannan program.

hukumomin sun kara da cewa kadai matasan da ke sana’ar gona da abinci ne kadai zasu cancanci shiga wannan program.

Domin cike wannan program da kuma samun cikakken bayani da tambayoyi da amsoshi (FAQ) sai a tutubi wannan shafi: hub.nourishingafrica.com

Ko a tuntubesu a lamabar waya: +234 8029888231 Ko ta email: info@nourishingafrica.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button