Education

Yadda Zaka Duba Neco Result Dinka Na 2020

Yadda Ake Duba NECO Result || 2020

Step 1:- Abu na farko da zaka farayi idan zaka duba Neco Result dinka shine zaka danna (Exam Year) abinda ake nufi da hakan shine kazabi waca shekara ce Necon.

Step 2:- Abu na biyu da zaka karayi shine zaka danna (Exam Type) abinda ake nufi da hakan shine idan SSCE Internal (JUN/JULY) idan kuma SSCE External (NOV/DEC) saika danna daya daga acikin jarrabawar dakayi.

Step 3:- Abu na uku da zaka karayi shine zaka saka Neco Token Pin dinka daka siyo a idan aka saka (Token)

Step 4:- Abu na hudu da zaka karayi shine zaka saka Registration Number dinka ta Neco a inda akasa (Registration Number)

Step 5:- Abu na biyar da zaka karayi shine bayanka gama saka duk wadannan abubuwan da akace kasa daga kasa zakaga ansa (Check Result) kana dannawa Neco Result dinka zai bude.

Idan ana da bukatar siyan Token Pin na Neco Result ko kuma dubawa to a tuntubi wannan lambar +2347067399944 ATA ONLINE ZAGE.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button