Education

YADDA ZA’A CIKE APPLICATION NA SCHOOL OF HEALTH TECHNOLOGY BEBEJI 2021

Domin cike wannan makaranta za’abi wadannan procedures kamar haka:


STEP 1: Za’a ziyarci wannan shafi https://moh.knstate.healhcare


STEP 2: Sai a danna Apply ko Start Application.


STEP 3: zaka saka email dinka wanda yake aiki (valid email) sai ka danna Submit.


STEP 4: Sai ka duba email dinka (Inbox/Spam) domin tabbatarwa sannan ka danna wannan link domin cigaba da rijista.


STEP 5: Saika shigar da first Name, Last Name, phone number, makarantarka, course da kake nema da password.


STEP 6: Sai kayi downloading na payment invoice wanda zaka biya.


STEP 7: Sai kayi payment.


STEP 8: Za’ayi logging cikin Dashboard ta https://moh.knstate.healhcare/applicants/login domin tabbatarwa da kuma saka evidence na payment.


STEP 9: Sai a cigaba da zuba dukkan bayanan da yake akan students’ Dashboard.


STEP 10: Sai a cire Aknowledment Slip a inda za’a jira lokaci, date da venue na inda za’ayi jarrabawa ta hanyar Application Dashboard ko ta email.


Domin karin bayani: support@moh.knstate.healthcare

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button