Education

Dalilan Da Yasa Hukumar NECO ta Daga Jarrabawar National Common Entrance Examination (NCEE) 2021

Hukumar  ta NECO ta sanar da hakane saboda abaiwa sauran Jihohin kasar nan dama musamman wadanda da basuyiwa dalibai rijistar dayawa ba, hukumar takara dacewa tun fari an sanya 29th  May, 2021 a matsayin ranar da za’a gudanar da jarrabawa amma saidai bisa karancin daliban yasa aka kara canza lokacin.

KARANTA: AL-ISTIQAMA UNIVERSITY KANO SCHOLARSHIP 2021

Ranar  5th June shine sabon jadawalin da Federal Ministry of Education ta rattaba hanu  domin gudanar da Jarrabawar ta National Common Entrance Examination (NCEE) 2021.

Wannan sanarwa tafito ne daga shafin hukumar na sada zumunta (twitter) ta karkashin Head Information and Public Relations Division na hukumar Azeez Sani.

KARANTA: ANFARA UPDATING INFORMATION NA AGSMEIS LOAN- NIRSAL BANK

Akarshe hukumar ta shawarci iyayen dalibai da ziyarci shafin hukukamr na yanar gizo-gizo domin yin download na sabon jadawalin jarrabawar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button