Education

FEDERAL MINISTRY OF EDUCATION MAURITIUS SCHOLARSHIP 2021/2022 ACADEMIC SESSION

Federal Ministry of Education da hadin gwiwa da Mauritius Ministry of Education, tertiary Education Science and Technology na gayyatar dalibai “yan Nigeria da suka cancanta domin cike scholarship na Undergraduate, Masters da MPhil/Phd level a jami’oin kasar na shekarar 2021/2022

Domin cire application form da sauran bayanai danna wannan link : https://education.govmu.org/Pages/Mauritius-Africa-Scholarships-2020.aspx

Domin karanta cikakkun bayanai, ka’idoji da sharuda na Federal Ministry of Education danna wannan link: Scholarship Invitation

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button