Technology

YADDA AKE HADA CONFERENCE CALL NA MURYA KONA VIDEO A MANHAJAR WHATSAPP.

Cikin sauki zaku iya hada conference call na murya Kona video a WhatsApp. Wanda zai iya baka dama ku gudanar da meeting Kuna sauraron ko ganin junanku.

Hanya mafi sauki da Zaku gudanar da conference call a Kan WhatsApp shine, idan ka kirawo Mutum na farko a murya ko a video saika shiga menu zakaga Add Call to hakanne zai baka dama ka kirawo Mutum na biyu har zuwa adadin mutanen da kake bukatar ka kirawo.

Ya danganta da WhatsApp type dinka a wani lokaci idan Kashiga kira nafarko sannan saika shiga profile din Mutum na biyu ka kirawoshi.

Written by: Comrade Murtala Muktar AMESRI, MMVTC, LLD.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button