February 3, 2023

AMINU DANTATA SCHOLARSHIP INTO AL-ISTIQAMA UNIVERSITY

Aminu Dantata da hadin gwiwar jami’ar Al-istiqama University Sumaila zasu bada scholarship a wadannan fannonin degree kamar haka:

 1. B.sc Accounting
 2. B.sc Taxation
 3. B.sc Entrepreneurship Studies
 4. B.sc Economic
 5. B.sc Political Science
 6. B.A Islamic Studies
 7. B.sc Biology
 8. B.sc Chemistry
 9. B.sc Mathematics
 10. B.sc Computer Science
 11. B.sc Software Engineering
 12. B.sc Physics with Electronics

Kadai wadanda keda Jamb/UTME ta shekarar 2020 ne zasu sami wannan scholarship, sannan kuma sai wadanda makinsu yakai 160. Hakana kuma za’ayi amfani Jamb guidelines wajan bada admission.

Domin Karin bayani da kuma cike wannan scholarship sai a ziyarci shafin yanar gizo na makarantar: Apply Now

Za’a iya kiran liaison office kai tsaye a wannan lamba: 08037865391
Liaison office: No. 53 New Court Road, Opp. Chicken Republic, Gyadi Gyadi kano

10 thoughts on “AMINU DANTATA SCHOLARSHIP INTO AL-ISTIQAMA UNIVERSITY

  1. Abin mamaki ba agriculture wanda yafi dukka fannonin muhimmanci ga Dan Adam. Yakamata ayi tunanin saka B. Sc. Agriculture acikin wanda zasu ci gajiyar scholarship din. Nawa tunanin!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *