Recruitment

Headquarters Nigerian Army Ta Sanar da Shortlisted 18RRI

Hukumar sojin Najeria ta sanar da sakin sakamako na wadanda suka nema mai lamba 18RRI na wannan shekara.

Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na sada zumunta na facebook a yau Laraba, hakana hukumar ta kara da cewa mutane suyi hankali da bata gari da suke amfani da sunan hukumar domin yin ungulu da kan zabo ma’ana yan 419 da suka cika kafar sada zumunta a wannan lokaci.

Wanda duk yasan ya nema sai ya garzaya izuwa internet café mafi kusa dashi domin a duba masa ko kuma ya duba da wayar hannunsa ta Android, Domin dubawa danna wannan link: Nigerian Army Shortlisted 18RRI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button