Uncategorized

Application Form Science and Technical Schools Board Kano 2021/2022

Hukumar wannan Makaranta ta STSB Kano na sanar da daukacin alummar dake son sanya Yayansu a wannan makaranta cewa anfara sayar da Application Form din ta yanar gizo-gizo.

Nau’in Form din yakasance akwai na yan Senior secondary school da kuma na yan Junior secondary school.

Iyayen yare dake sha’awar sayawa yayansu form din zasu iya tuntubar internet cafe mafi kusa dasu, ko kuma a shiga wannan link domin karin bayani: stsbkano.ng

 

7 Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button