Education

YADDA ZA’A BIYA NECO ‘CORRECTION OF NAME’ NA SSCE INTERNAL DAGA 2000-2018

Hukumar  shirya jarrabawar Neco ta kara bunkasa portal dinta domin sawwakawa mutane yadda zasu magance matsalolin da suka shafi gyararraki kamar su correction of name, Non-Validation dadai sauransu a sawwake.

Hukumar ta sanya jerin abubuwa da dama da yadda za’ayi payment dinsu ta cikin wannan portal kamar:

  • Remarking SSCE: Hukumar na karbar N7500 domin wannan tsari
  • Exam Bag: Hukumar na karbar N10,000 domin wannan tsari
  • Syllabus: Hukumar na karbar N1200 domin wannan tsari
  • Four figure table: Hukumar na karbar N200 domin baka wannan jadawali
  • Non-Validation (from 2019) Hukumar na karbar N5000 domin wannan tsari
  • Correction of Name(2000-2018): Zaa biya hukumar N2500 domin wannan tsari

Domin karin bayani gameda wannan tsarika da ganin yadda za’a cikesu sai a ziyarci wannan shafi na hukumar:

Domin kira ko tura sako ga hukumar kai tsaye za’a iya tuntubarsu ta wadannan lambobi: 09070447256, 09070447255, 09070447254

support@neco.gov.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button