Recruitment

N-POWER SUN SANYA RANAR FARA PHYSICAL VERIFICATION NA BATCH – C

Hukumar N-Power ta sanar da ranar da za’a fara Physical verification na “yan Batch -C ga kowacce jiha.

Ga misalin yadda wannan sanarwa take ta daya daga wadanda sukayi nasarar samun wannan program:

Duk wadanda sukai nasarar samu zasu garzaya Nasims portal dashboard domin duba bayanansu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button