Scholarship

FEDERAL MINISTRY OF EDUCATION FEDERAL SCHOLARSHIP BOARD- APPLICATION FOR THE 2022/2023 COMMONWEALTH SCHOLARSHIP AND FELLOWSHIP PLAN (CSFP)

Hukumar ilimi ta kasa a karkashin federal scholarship na sanar da al’umma wannan dama ta Commonwealth Scholarship a matakin karatu na Masters da kuma PhD.

•             Wannan scholarship na masu Masters ne da kuma PhD

•             Wajibi yazamo anada 1st class ko 2nd class a degree na farko

•             Wajibi ya zamo akwai NYSC certificate ko Exemption

•             Wajibi yazamo an sami admission daga daya daga jami’o’in kasar England

•             A tabbata anyi printing na takardu kafin fita daga shifin da ake neman wannan scholarship

•             Za’a rufe neman scholarship daga 1st November 2021

•             Ba’a bada ko kwaba don neman wannan schoalship

Duk wanda keda bukatar neman wannan scholarship sai nema ta wannan link: Apply Now

Domin neman Karin bayani sai a tuntubi hukumar ilimi kai tsaye ta wadannan lambobi: 09082454557, 08034394752.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button