Recruitment

Nigerian Defence Academy 74 Regular Course Application 2021

Nigerian Defence Academy (NDA) Kaduna na sanar da al’umma wadanda keda sha’awar samun admission a Nigerian Defence academy cewar ta bude application portal na admission na 74 Regular Course a ranar Litini 25th October a inda za’a rufe a ranar 31st March 2022 domin maza da mata.

Ga wadanda keda sha’awa zasu ziyarci shafin yanar gizo na hukamar wato website www.ndaapplication.net a inda za’a danna “Purchase Access Code” domin biya ta hanyar REMITA da kuma cikewa akan kudi N3,500. Hukumar na jan hankalin mutane dasu yi payment ta hanyar RRR

Dolene duk wanda zai nemi wannan makaranta ya tabbatar ya zabi wannan makaranata a first choice a Jamb domin samun damar zama jarrabawar UTME. Sannan wajibine a dora sakamakon jarrabawar SSCE. Daga karshe dalibi zaiyi downloading na Acknowledgement Slip.

Za’a iya samun cikakken bayani na programmes da wannan jami’a ke gabatarwa a website ko application portal na makarantar domin karanta cikakken bayani gameda abinda ake bukata na kowane course. Kadai daliban da keda 180 UTME score a bangaren Arts da social Science da science. Sai Engineering kuma  210 UTME score.

Domin samun Karin bayani:

Website: www.nda.edu.ng

Application portal: www.ndaapplications.net

Email: info@ndaapplication.net

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button