Recruitment

NIGERIA POLICE ACADEMY WUDIL DEGREE ADMISSION ON PROGRESS 2021/2022

Hukumar makarantar Nigeria Police Academy wudil na sanar da dalibai cewar haryanzu tana sayarda form 9th Regular courses na degree programs na shekarar 2021/2022

Makarantar ta fara sayarda form a ranar Litinin 29th November 2021 a inda za’a rufe a ranar Litinin  16th May 2022 ga maza da mata wadanda suka kammala karatun secondary sannan kuma suka sami maki 180 a jarrabawar JAMB/UTME.

Duk wanda yakeda bukatar shiga wannan makaranta sai ya ziyarci official website na makarantar www.police.edu.ng domin cikewa. Za’a cire REMITA wato RRR Code a inda za’a biya N3,500 a dukkan commercial bank dake a fadin kasarnan. Wajibine dalibi ya tabbatar ya sanya Nigeria Police Academy Wudil a sahun farko a 2021/2022 UTME (Unified Tertiary Matriculation Examination). Bayan haka kadai dalibin da ya cika dukkan ka’idojin makarantar ne sai sami damar sauke examination card wanda zai bashi damar zama Post UTME exam.

Courses din da za’a iya karantawa:

a.            Faculty of Humanities:

i.              English

ii.             History and International studies

iii.            Linguistics

b.            Biochemistry

i.              BioChemistry

ii.             Biological Science

iii.            Computer Science

iv.           Forensic Science

v.            Mathematics

vi.           Physics

c.             Faculty of social and management science:

i.              Accounting

ii.             Economics

iii.            Political science

iv.           Psychology

v.            Sociology

Wajibine dalibi shekarunsa sukai 17 – 22 sannan yazamo dan Nigeria ne. tasyinsa yazamo 1.67 meters (5 feet 6 inches) ga namiji, sai kuma 1.62 metres (5 feet 4 inches) ga mace. Wajibine dalibi yazamo bashida wata nakasa.

Domin kikakken Karin bayani gameda abubuwan da ake bukata a dannan wannan link: http://www.polac.edu.ng/

19 Comments

    1. The word of appreciation Nigerian police is so wandafull,I like the Nigerian police because there so good,an there take over there deuties.and i want to be in engaged my self in police.
      Thank you.
      Good luck.

  1. When is the closing date and what is the requirements? And what is the website for for the registration?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button