Education

Northbridge College of Science and Technology Kano Application 2021/2022

Makarantar Northbridge College of Science and Technology Kano ta karkashin National Teachers Institute (NTI) Kaduna na sanar da fara daukar daliban karatu na shekarar 2021/2022

Makarantar ta shirya tsaf domin fara jadawalin karatu a fannini da dama a inda za’a iya cike application na shiga a www.northbridge.ng ko kuma a ziyarci makarantar dakea No.13 Bataiya House, Gyaɗi-Gyaɗi, Zaria Road, Kano.

Makarantar na gabatar da jadawalin karatu kamar haka:

1) Postgraduate Diploma in Education (PGDE)

2) Bachelor Degrees

(a) BSc. Ed. Mathematics

(b) BSc. Ed. Integrated Science

(c) BSc. Ed. Health Education

(d) B.A. Ed. English Language

(e) B.A. Ed. Primary Education

(f) B.A Ed. Social Studies

(g) BSc. Ed. Physical Education

3) National Certificate in Education (NCE)

(a) Sciences

(b) Social Sciences

(c) Management Sciences

(d) Arts

Za’a iya tuntubar wannan lamba ta makarantar domin  Karin bayani: 08031801989

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button