Education

ATBU College Of Nursing Sciences Diploma Application Commences 2022/2023

Abubukar Tabawa Balewa University Bauchi na sanar da daukacin dalibai cewar ta bude sayarda Application form na shiga fagen karatu na College of Nursing Sciences na shekarar karatu ta 2022/2023

Ga dukkan daliban da keda sha’awar shiga wannan makaranta domin wannan course, ATBU ta sanya sanar 21st March 2022 zuwa 3rd June 2022 domin cike form na screening na wannan course a  makarantar.

Abubuwan da ake bukata:

1.            Wajibi ne dalibi yazamo yanada 5 credits a English, Mathematics, Biology, Chemistry da Physics  a  WAEC/NECO/NABTEB a zaman da bai wuce 2 ba

2.            Wajibine dalibi ya tabbatar ya nemi wannan course ta hanyar JAMB. Hakana makin dalibi yakai yadda ake bukata domin samun admission

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button