Education

Letest Update: School Of Health Technology Kano Sales of Application Form 2022

Consultancy Service Unit Department, Kano State college of Health Science and technology school of Health Technology Kano ta fara sayarda form akan kudi N10,000 na shekarar 2022 a wannan banki kamar haka:

Hukumar makarantar ta sanarda daukacin dalibai cewar za’a iya samun form na shiga makarantar a banki kamar haka:

Bank: Polaris bank plc

Account Number: 1790303372

Amount: 10,000

Za’a fara sayarda wannan form a ranar Litini 22nd March 2022 a inda za’a zo da shaidar biyan kudin wato Teller izuwa Consultancy service Unit Department na makarantar domin tantancewa.

Available Courses kamar haka:

1.            Retainee Chew

2.            HND Medical Imaging Technology

3.            HND Dental Therapy

4.            HND Community Health

5.            HND Health Information Management

Wajibine daliban da suka nemi Higher National Diploma Program  suzamo sunada 5 Credits a English, mathematics, Biology, Physics da chemistry da  kuma Diploma a fannin da sukayi karatu.

Domin neman Karin bayani: 08027777796, shtkanoconsultancyservice@gmail.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button