Technology

Yadda Zaka Kulle Account Na Union Bank  Da  Lambar Waya Idan An Sami Akasi Na Sace Waya Ko Faƌuwa

Matsalar Sace waya ko kuma sacewa ba sabon abu bane wanda hakan kan jefa wanda hakan ta faru akansa cikin mawuyacin hali musamman idan ya kasance akwai kwandaloli a cikin asusun sa.

Bankin Union ya bayar da wasu hanyoyi masu sauki ga kwastomominsu domin magance wata matsala cikin gaggawa, wadannan hanyoyi suna da matukar mahimmanci a fahimcesu idan kana daga cikin Customer na Union bank, koda baka daga cikin fahimtar tasu na da mahimmanci domin ka iya taimakawa ‘yan uwa da abokan arzuki.

Hanyoyin shine yin amfani da Fasahar USSD code domin samun daya daga cikin  jerin da aka kawo daga kasa kamar duba Balabe sayen katin waya dadai sauranu.

Hanyoyin sune kamar haka:

Check balance:                                *826*4#

Buy airtime for yourself:              *826*Amount#

Buy airtime for others:                 *826*Amount*3rd party mobile No#

Transfer money to Union Bank:  *826*1*Amount*Account No#

Transfer money to other banks:  *826*2*Amount*Account no#

Cardless withdrawal:                   *826*7*amount#

Locate a branch/Union Direct Agent: *826*19#

Request a debit card:                    *826*21#

Request a loan:                             *826*41#

Data purchase:                              *826*9#

Pay merchants (mCash):               *826*22*merchantcode*amount#

Data capture after enrolment:        *826*3*account no#

Card management (block and unblock) *826*21#

Limit increase:                                  *826*8#

Block your account from your phone Number:  *826*6#

Block your account from other phone Number:  *826*6*mobile number#

Abinda duk ba’a fahimta ba sai ziyari reshen Union Bank mafi kusa daku domin samun Karin bayani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button