OpportunitiesRecruitment

Hukumar N-Power ta Fitar da Sababbin Lambobin Waya da Za’a Kira Domin Isar Da Ƙorafi  

A kwanakin baya hukumar N-power ta fidda sabbin lambobin waya waƌanda za’a a iya kiran su domin shigar da ƙorafi da kuma wasu matsalolin dake damun masu amfana da tsarin musamman NEXIT, saidai cinkoso yayi yawa hakan yasa hukumar ta fito da wasu lambobin don share hawayen al’umma.

Hukumar ta sanar da hakan ne a shafinta na sadarwar zamani (facebook) kuma hukumar ta kara da wasu hanyoyin da za’a iya samunta batare da anhsa wahala ba.

Lambobin wayar sune kamar haka:

1.092203102

2.018888148

3.018888340

4.018888189

Bayan wannan lambobi da hukuma ta bayar ta bayar da adreshinta na twitter da facebook domin  Karin sauki.

Twitter: @npower_ng

Facebook: npower

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button