February 3, 2023
Apply For Kano State Government Empowerment Portal 2022

Apply For Kano State Government Empowerment Portal 2022

Apply For Kano State Government Empowerment Portal 2022

Abin nema ya samu da zaman banza gwara ace ana yi da kai Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da cewa duk wasu matasa Maza da Mata da suka san sun yi karatu kuma babu aikin yi. Idan har da akwai takardunsu a hannun su zasu iya garzayawa sabon portal din mu da muka bude mai suna Kahucee Portal domin neman aiki.

Kano State Government tayi wannan sanarwa ne a ranar Lahadi 7 August, 2022 Wannan dama ce mai kyau saboda dayawan al’ummar Jihar Kano suna zaunane jingib babu aikin yi, wasu ma basu abin da yake faruwa ba. Dan Allah duk wanda yaga wannan posting yayi kokari yayi Share dinsa izuwa Facebook ko WhatsApp domin sauran al’umma su amfana.

Domin neman aikin da yanda abun yake zaku iya shiga wannan portal da Kano State Government ta bayar mai suna Kahucee Portal.

Dr. Rabiu Suleiman Bichi

(Former SSG Kano State)   

 

21 thoughts on “Apply For Kano State Government Empowerment Portal 2022

  1. Dafatan gwamnatin kano zatayi man’s abinda zamuyi alfahari da ita, Allah yasa albarka a wannan aiki da zaa dauka, muna far in ciki

  2. Alhamdulillah i have feel the form successfully may Allah continue to help us all and fulfilled our wish amin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *