February 3, 2023

Yadda Za’a Sami JAMB Profile Code Cikin  Sauri/ 2023

JAMB profile code shine mataki na fari kafin dalibi yakai ga yin rijistar Jamb kamar yadda aka saba a ko wace shekara, saidai kuma ko wace shekarar akan sami tsaiko wajen samun JAMB profile code din akan lokaci inda hakan kan faru ne sakamakon tangardar na’ura.

Za’a Sami Jam profile code da wuri idan an cika dukkan sharuda da ka’idoji, kamar yadda muka bincika wasu dalibai layin wayarsu ba’ayi masa rjista bad a dai sauransu dan haka za’a iya samun matsala.

Sannan dukkan kamfanonin sadarwa da muke dasu a wannan kasa tamu sunayi MTN, Airtel, 9Moble da Glo.

Mun sami Karin haske game da layin da yafi sauri wajen turo cikin sauri ba tare da kasala ba hakan yasa mukace bari mu fadawa dalibai da iyayen yara domin su cigaba da samun JAMB profile code din cikin sauri domin yin rijstar akan lokaci nada matukar alfanu.

Layin dayafi a halin yazu shine (AIRTEL)

Sai  taimaka wajen tura wannan sako izuwa dalibai, iyaye da abokan arzuki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *