Kannywood Series

ALAQA EPISODE 1

ALAQA EPISODE 1 wani series film din Hausa ne wanda shahararren kamfanin nan mai suna FKD Production ya shirya shi dan ma’abota kallon series film din Hausa.

Wanda yanzu haka wannan fitaccen series film mai suna ALAQA EPISODE 1 an sake shi a youtube channel ta Ali Nuhu, saboda haka mukaga ya dace ace mun kawo muku wannan series film, yanzu haka zaka iya kallon ALAQA EPISODE 1 a kasa wannan rubutun.

Watch Now

Kasance da HausaDrop.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button