Hausa Music Videos

Auta Waziri – Kinyi Shiru (Official Video) Ft Momee Gombe

Auta Waziri ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “Kinyi Shiru” tare da jaruma Momee Gombe itama wannan waka tayi dadi sosai.

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button