Scholarship

GOVERNMENT OF TURKEY SUCCESS SCHOLARSHIPS FOR UNDERGRADUATES AND POSTGRADUATES 2021/2022

Gwamnatin kasar Turkiya zata bada Scholarships ga daliban da suka cancanci wannan scholarship domin cigaban karatu a wasu daga cikin jami’oin wannan kasa.

Domin sanin ko ka cancanci wannan schoarship sai ka ziyarci wannan  shafi da gwamnatin ta bayar domin dubawa da kuma cike wannan scholarship: Apply Now

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button