Hausa Music Videos
Sadiq Saleh – Rike Alkawari (Official Video) 2023

Table of Contents
Sadiq Saleh – Rike Alkawari (Official Video) 2023
Sadiq Saleh ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “Rike Alkawari” gaskiya zanso ace kun kalli wannan bidiyon wakar har zuwa karshe saboda tayi dadi matuka.
Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran kannywood dan samun nishadi a rayuwa.