Hausa Music Videos

Umar MB – Ladidi (Audio & Video)

Umar MB ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Ladidi“. ita wannan waka an saka tane acikin wani series film din hausa mai suna Na Ladidi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar MB – Ladidi domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar MB – Ladidi

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button