Hausa Music Videos

[VIDEO]: Adam A. Zango – Na Gama Kamuwa Ft. Asiya Chairlady

Adam A. Zango – Na Gama Kamuwa Ft. Asiya Chairlady (Official Video) 2022

Mawaki Adam A. Zango ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “Na Gama Kamuwa” tare da Asiya Chairlady natabbata wannan waka zata nishadantar da ma’abota jin wakokin hausa film. Wanda yanzu haka zaka iya kallon wannan waka mai suna Na Gama Kamuwa.

Watch Now

Adam A. Zango – Na Gama Kamuwa Mp4 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button