Hausa Songs

Nazifi Asnanic – Zinariya

Nazifi Asnanic ya saki wata sabuwar wakarsa ta ‘yan zamani mai taken suna “Zinariya“. na tabbata masoya wannan mawaki idan suka tsaya suka saurari wannan waka zasu tabbatar da mawakin su ya iya waka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Nazifi Asnanic – Zinariya domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Nazifi Asnanic – Zinariya

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa kai har ma dana naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button