Hausa Songs

A A Zico – AHLUL KITAB

Fitaccen mawakin masana’antar kannywood wato A A Zico ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “AHLUL KITAB.” Gaskiya zanso masoya wannan fitaccen mawaki kusaurari wannan wakar saboda tayi dadi sosai.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna A A Zico – AHLUL KITAB Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

A A Zico – AHLUL KITAB Mp3 Download

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button