Hausa Songs

A A Zico – Inda Kauna Makossa (Official Audio) 2021

Matashin mawakin nan mai wakokin soyayya wato A A Zico yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Inda Kauna Makossa”. Gaskiya zanso masoya wannan mawaki mai farin jini suji wannan waka.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

A A ZICO

DOWNLOAD HERE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button