Hausa Songs

Abdul D One – Allahu Mai Iko

Abdul D One – Allah Mai Iko (Official Audio) 2022

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Allahu Mai Iko” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “ALKALI Ep” na wannan shekara ta 2022.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Abdul D One – Allah Mai Iko domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Abdul D One – Allah Mai Iko

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button