Hausa Songs

Ado Gwanja – Mai Kidan Kujera

Ado Gwanja ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Mai Kidan Kujera.” Ita ma wannan waka tana daya daga cikin sabon album din Ado Gwanja mai suna “AMADA EP” wanda yasake shi a wannan shekara 2021.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Ado Gwanja – Mai Kidan Kujera domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Ado Gwanja – Mai Kidan Kujera

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa da kuma murmusawa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button