Hausa Songs

Auta Mg Boy – Inda Yarda

Shahararren matashin mawakin nan na harkar film din hausa wanda yake yin wakokin soyayya wanda akafi sani da Auta Mg Boy yakara sakin sabuwar wakarsa mai taken suna “Inda Yarda“.

Gaskiya zanso masoya wannan mawaki suji wannan waka saboda anyi kalaman soyayya masu dadi.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke wannan waka acikin wayarka ta Android cikin sauki.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button