Opportunities

N-Power Batch A & B Zasu Danna Wasu Lambobin Code Domin Samun Dama Gwagw-gwaƃa 2022

Hukumar N-Power na Sanar da dukkan wadanda suaka samu tsarin tun a shirin farko wato Batch A & B Batch A & B da suyi amfani da Lambobin USSD code domin samun damar tsarin da gwamnati tayimusu alkawari na wani tagomashi na romon damokardiyya.

Wannan labari ya fito ne daga official facebook page na Hukukmar ta N-Power, kuma duk wanda yasan yana daga cikin Batch A & B sai ya hanzarta danna wadannan lambobin code da ta hanyar amfani wayar hannu domin sanin ko zaka samu wannan shiri.

Lambobin da za’ayi amfani dasu, Sune Kamar Haka:

*45665#

Hukumar ta kara da cewa za’a fara kafin juma’a 4th February, 2022 ko kuma bayan wannan lokaci, ana bukata ayi amfani da lambar wayar da aka cike tsarin na Batch A ko B tun a farko.

Kada kayi amfani da lambar da naka ba wajen turawa, domin  gudun matsala ko kuma aki karban requesting din da kayi domin rumbun ajiyar bayanai na N-Power yana da bayanan ka da cike tun abaya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button