Hausa Songs

Auta Waziri Ft Ado Gwanja – Matan Bana

Auta Waziri yasaki sabuwar wakarsa mai suna “Matan Bana” tare da Ado Gwanja.

Wannan waka tana daya daga cikin wakokin sabon album dinsa mai suna “Wayasan Gobe”.

Zaka iya sauraran wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Here domin sauke wannan waka a cikin wayarka.

DOWNLOAD HERE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button