Hausa Songs

Auta Waziri – Masha Allah Ft. Umar MB

Auta Waziri – Masha Allah Ft. Umar MB (Official Audio) 2022

Auta Waziri ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Masha Allah.” Itama wannan wakar tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Na Taka Kaya” na wannan shekara ta 2022.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Auta Waziri – Masha Allah Ft. Umar MB domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Auta Waziri – Masha Allah Ft. Umar MB

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button