Hausa Songs

Released Audio: Dan Musa – Foller

DOWNLOAD Foller song By Dan Musa, New Prince 2022 official Audio

Dan Musa ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Foller.” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai taken suna “Turare EP.” Na wannan shekara ta 2022.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Dan Musa – Foller  domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Dan Musa – Foller 

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button