Hausa Songs

Dan Musa – Turare

Dan Musa ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Turare.” Itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai taken suna “Turare EP.” Na wannan shekara ta 2022.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Dan Musa – Turare  domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Dan Musa – Turare 

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button