Education

KADADE KANA TURA JAMB PROFILE CODE BA’A TURO MAKA BA?

Hukumar JAMB ta fitar da solution na wadanda suka tura JAMB PROFILE CODE amma ba’a turo musu ba.

Wadanda keda wannan matsalar zasu tura bayanansu zuwa email wanda hukumar ta samar kamar haka:

Cikakken Suna (name in full)

NIN Number ko Tracking ID

Lambar waya (mobile number for receiving Code)

Izuwa wannan email: nimc-jamb2021@nimc.gov.ng

Za’a iya samun cikakken bayani a website na hukumar: https://www.jamb.gov.ng/support

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button