Technology

HANYA MAFI SAUKI DA ZAKA DAWO DA WHATSAPP ACCOUNT DINKA DA AKAI MAKA HACKING CIKIN SAUKI

Saudayawa akanyi hacking din WhatsApp Amma yadda za’a dawo dashi din yakan Zama matsala, ga misali amafi yawanci anfiyin hacking din WhatsApp amatakin Double Factor Wanda yawanci gawanda bashida ilimin yadda zai dawoda WhatsApp dinsa hakan yakan wahalar dashi matuka, zamu bayyana hanya mafi sauki da zakai Amfani da ita wajan dawoda WhatsApp account dinka cikin sauki:

  1. Ga WhatsApp account din da akayi hacking dinsa zakaga amafi yawanci idan kayi kokarin Shiga ya Nuna maka cewa kasaka Pin, to abunda ya kamata kayi shine Saika shiga forget Password take WhatsApp account dinka zai rufe gaba daya, yanda su kansu wadan sukai hacking din WhatsApp account din naka ba zasu iya cigaba da Amfani dashiba.
  2. Akalla *WhatsApp account din zaiyi akalla kwana bakwai kafinnan zai Nuna maka damar ka chanja Pin din da kakeso to hakan Yana nufin WhatsApp account dinka ya gyaru. Asani: bayan ka dawoda WhatsApp account dinka dolene kayi kokari kayi setting din double factor don kare whatsapp account dinka daga hacking agaba, aduba posting dinmu na baya don sanin yadda zakai setting din double factor.

Written by: Comrade Murtala Muktar AMESRI, MMVTC, LLD.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button