Hausa Songs

Hussaini Danko – Mai Zance

Hussaini Danko – Mai Zance

Hussaini Danko ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Mai Zance” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Zance Ep” na wannan shekara ta 2022.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Hussaini Danko – Mai Zance domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Hussaini Danko – Mai Zance

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma labaran duniya domin samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button