Hausa Songs

Isah Ayagi – Mai Ruwan Ido

Download Isah Ayagi – “Mai Ruwan Ido” Song Mp3

Isah Ayagi Yazo Da Wata Sabuwar Zazzafar Wakarsa Mai Suna “Mai Ruwan Ido” Wakar Yayita Ne Domin Masoya Mata Da Maza Wanda Suke Da Ruwan Ido Wajen Aure.

Wakar Tashi Tayi Dadi Kuma Ta Bada Ma’ana Sosai.

Isah ayagi mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya da nishadantarwa da wakokin aure wanda a ko ina ba’a barsa a baya ba.

Isah Ayagi – Mai Ruwan Ido and share your thoughts below:


Isah Ayagi – Mai Ruwan Ido

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button