Hausa Music Videos

[VIDEO]: HAMISU BREAKER – SO GASKIYA NE Ft. Aisha Izzar So, Amal Umar, Minal Ahmad 2022

HAMISU BREAKER – SO GASKIYA NE (OFFICIAL VIDEO) 2022

Fitaccen mawakin masana’antar kannywood wanda akafi sani Hamisu Breaker ya saki bidiyon wata sabuwar wakar sa mai suna “SO GASKIYA NE” natabbata wannan waka zata nishadantar da ma’abota jin wakokin hausa saboda ta hada jaruman kannywood yan mata masu ji da kansu, Ga kadan daga cikin yan matan Aisha Izzar So, Amal Umar, Minal Ahmad.

Watch Now

Hamisu Breaker – So Gaskiya Ne Mp4 Download

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button