Hausa Songs

Lsvee – Ole Ft. Hamisu Breaker

Lsvee – Ole Ft. Hamisu Breaker (Official Audio) 2022

Lsvee ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Ole” da shi da fitaccen mawakin soyayya wato Hamisu Breaker wannan waka ba magana dan ta yi dadi sosai.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Lsvee – Ole Ft. Hamisu Breaker domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Lsvee – Ole Ft. Hamisu Breaker Coming soon…

Kasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button