Hausa Songs

Nura M Inuwa Ft Umar Shareef – SARKI GOMA ZAMANI GOMA – (Video + Audio) 2021

A yau ne Talata June 01, 2021 aka saki sabuwar wakar nan mai “SARKI GOMA ZAMANI GOMA” ta shahararren mawakin nan na kannywood wanda akafi sani da “Nura M Inuwa”. ita wannan waka mai suna “SARKI GOMA ZAMANI GOMA” tana daya daga cikin wakokin da masoya wannan mawaki suke jira a wannan lokaci to yau Allah yayi.

Bidiyon wakar yahada da manyan yan matan kannywood jarumai kamar su Maryam Yahaya, Momee Gombe, Amal Umar, Aisha Najamu Izzar So, Khadija Yobe, Minal Ahmad, Rayya Kwana Chasain. da daisauransu.

A jarumai maza kuma yahada Umar M Shareef da kuma Shamsu Dan iya.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Download Here domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki.

DOWNLOAD HERE

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button