Hausa Songs

Umar M Shareef – Bayan Mutuwa

Umar M Shareef – Bayan Mutuwa (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Bayan Mutuwa” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Related Articles

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Bayan Mutuwa dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Bayan Mutuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button