Hausa Songs

Umar M Shareef – Laila (Audio + Video)

Umar M Shareef ya saki bidiyon wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Laila.” Jaruman da suka taka rawar gani acikin wannan waka sune Abdul M Shareef & Asiya Muhammad.

Zaku iya sauraran wannan waka ko kuma kudanna Umar M Shareef – Laila domin sauke ta acikin wayarku ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Laila

Watch Now

https://www.youtube.com/watch?v=G-TZZ6mJ91U

Umar M Shareef – Laila Mp4 Download

Kukasance da ArewaTalent.Com domin samun sabbin wakokin hausa ko kuma naija music dan samun nishadi a rayuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button