Hausa Songs

Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo

Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo (Official Audio) 2017

Mawaki Umar M Shareef ya saki wata sabuwar wakar sa mai suna “Yaushe Zaki Dawo” itama wannan waka tana daya daga cikin sabon album dinsa mai suna “Masoya Ep” na shekara ta 2017.

Zaka iya sauraran wannan waka ko kuma kadanna Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo dake kasan wannan rubutun domin sauke wakar acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

Umar M Shareef – Yaushe Zaki Dawo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button